Asabar
‘Ku ji wa kanku daɗi a cikin sunansa mai tsarki, bari zukatan masu neman sanin Yahweh su yi farin ciki’—Zabura 105:3
DA SAFE
-
9:20 Sauti da Bidiyo
-
9:30 Waƙa ta 53 da Addu’a
-
9:40 JERIN JAWABAI: Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Inganta Yadda Kuke Wa’azi
-
• Ku Riƙa Yin Tambayoyi (Yaƙub 1:19)
-
• Ku Riƙa Amfani da Kalmar Allah (Ibraniyawa 4:12)
-
• Ku Riƙa Amfani da Misalai (Matiyu 13:34, 35)
-
• Ku Riƙa Koyarwa da Himma (Romawa 12:11)
-
• Ku Nuna Ƙauna da Tausayi (1 Tasalonikawa 2:7, 8)
-
• Ku Ratsa Zukatan Mutane (Karin Magana 3:1)
-
-
10:50 Waƙa ta 58 da Sanarwa
-
11:00 JERIN JAWABAI: Za Ku Ji Daɗin Almajirtarwa Idan Kun Amince da Taimakon Jehobah
-
• Kayan Bincike (1 Korintiyawa 3:9; 2 Timoti 3:16, 17)
-
• ’Yan’uwanmu (Romawa 16:3, 4; 1 Bitrus 5:9)
-
• Addu’a (Zabura 127:1)
-
-
11:45 JAWABIN BAFTISMA: Yadda Yin Baftisma Zai Ƙara Sa Ku Farin Ciki (Karin Magana 11:24; Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 4:11)
-
12:15 Waƙa ta 79 da Shaƙatawa
DA RANA
-
1:35 Sauti da Bidiyo
-
1:45 Waƙa ta 76
-
1:50 Yadda ’Yan’uwanmu Suke Jin Daɗin Koyar da Mutane A . . .
-
• Afirka
-
• Asiya
-
• Turai
-
• Arewacin Amirka
-
• Yankunan Teku
-
• Kudancin Amirka
-
-
2:35 JERIN JAWABAI: Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su . . .
-
• Riƙa Nazari da Kansu (Matiyu 5:3; Yohanna 13:17)
-
• Riƙa Zuwa Taro (Zabura 65:4)
-
• Daina Tarayya da Abokan Banza (Karin Magana 13:20)
-
• Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So (Afisawa 4:22-24)
-
• Zama Aminan Jehobah (1 Yohanna 4:8, 19)
-
-
3:30 Waƙa ta 110 da Sanarwa
-
3:40 FIM: Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku—Kashi na 1 (Nehemiya 1:1–6:19)
-
4:15 Yadda Muke Almajirtarwa Yanzu Zai Sa Mu Yi Hakan Sosai a Sabuwar Duniya (Ishaya 11:9; Ayyukan Manzanni 24:15)
-
4:50 Waƙa ta 140 da Addu’ar Ƙarshe