Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Lahadi

Lahadi

Ka “mai da Yahweh dalilin farin cikinka, zai kuwa biya bukatar zuciyarka”​—Zabura 37:4

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 22 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Zai Yiwu Mu Yi Farin Ciki ko Da . . .

    • • Muna Shan Azaba (Romawa 5:​3-5; 8:​35, 37)

    • • Abubuwa Sun Yi Mana Wuya (2 Korintiyawa 4:8; 7:5)

    • • Ana Tsananta Mana (Matiyu 5:​11, 12)

    • • Muna Fama da Yunwa (Filibiyawa 4:​11-13)

    • • Muna Fama da Rashin Kayan Sakawa (1 Korintiyawa 4:​11, 16)

    • • Muna Cikin Hatsari (2 Korintiyawa 1:​8-11)

    • • Za A Kashe Mu (2 Timoti 4:​6-8)

  • 11:10 Waƙa ta 9 da Sanarwa

  • 11:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Wane Arziki Ne Za Ka More da Ba Ya Jawo Baƙin Ciki? (Karin Magana 10:22; 1 Timoti 6:​9, 10; Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 21:​3-5)

  • 11:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 12:20 Waƙa ta 84 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:40 Sauti da Bidiyo

  • 1:50 Waƙa ta 62

  • 1:55 FIM: Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku​—Kashi na 2 (Nehemiya 8:1–13:30; Malakai 1:6–3:18)

  • 2:40 Waƙa ta 71 da Sanarwa

  • 2:50 Ka “Mai da Yahweh Dalilin Farin Cikinka”! (Zabura 16:​8, 9, 11; 37:4)

  • 3:50 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Ƙarshe