Jummaꞌa
“Labari mai daɗi, wanda zai sa dukan mutane su yi farin ciki sosai”—Luka 2:10
Da Safe
8:20 [8:20] a Sauti da Bidiyo
8:30 [8:30] Waƙa ta 150 da Adduꞌa
8:40 [8:40] JAWABIN MAI KUJERA: Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Ji Kuma Mu Yaɗa Bishara? (1 Korintiyawa 9:16; 1 Timoti 1:12)
9:10 [9:10] WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI:
Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 1
Hasken Gaske a Duniya—Kashi na I (Matiyu 1:18-25; Luka 1:1-80; Yohanna 1:1-5)
9:45 [9:45] Waƙa ta 96 da Sanarwa
[9:55] JERIN JAWABAI: Mu Yi Amfani da Labari Mai Daɗi don Mu Yi Nasara A Kan Munanan Labarai
• Gulma (Ishaya 52:7)
• Idan Zuciyarmu Tana Daminmu (1 Yohanna 1:7, 9)
• Abubuwan da Suke Faruwa a Yanzu (Matiyu 24:14)
• Sanyin Gwiwa (Matiyu 11:28-30)
9:55 [10:40] JERIN JAWABAI: “Ruhun Allah Ne Ya Shiga Zukatansu”
• Matiyu (2 Bitrus 1:21)
• Markus (Markus 10:21)
• Luka (Luka 1:1-4)
• Yohanna (Yohanna 20:31)
11:10 [11:55] Waƙa ta 110 da Shaƙatawa
Da Rana
12:35 [12:55] Sauti da Bidiyo
12:45 [1:05] Waƙa ta 117
12:50 [1:10] JERIN JAWABAI: Gaskiya Game da Yesu
• Kalman (Yohanna 1:1; Filibiyawa 2:8-11)
• Sunansa (Ayyukan Manzanni 4:12)
• Haihuwarsa (Matiyu 2:1, 2, 7-12, 16)
1:30 [1:50] Waƙa ta 99 da Sanarwa
1:40 [2:00] JERIN JAWABAI: Darussa Daga Ƙasar da Yesu Ya Yi Rayuwa
• Yadda Ƙasar Take (Maimaitawar Shariꞌa 8:7)
• Dabbobi (Luka 2:8, 24)
• Abinci (Luka 11:3; 1 Korintiyawa 10:31)
• Yanayin Rayuwa (Filibiyawa 1:10)
• Zaman Alꞌumma (Maimaitawar Shariꞌa 22:4)
• Ilimantarwa (Maimaitawar Shariꞌa 6:6, 7)
• Ibada (Maimaitawar Shariꞌa 16:15, 16)
3:15 [3:35] Me Ya Sa Saƙon Labari Mai Daɗi “Madawwamin Saƙo Ne”? (Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna 14:6, 7)
3:50 [4:10] Waƙa ta 66 da Adduꞌar Rufewa
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.