Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2018

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2018

Kwanan watan da talifin ya fito

HASUMIYAR TSARO NA NAZARI

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Me ya sa aka yi gyara ga Zabura 144:​12-15? Afrilu

  • Me ya sa ake zana manzo Bulus a matsayin mai sanƙo? Maris

  • Me ya sa bai dace mu saka littattafanmu a dandalin sada zumunta ba? Afrilu

  • Mutane biyu da ba ma’aurata ba da suka kwana a gida ɗaya suna bukatar kwamitin shari’a? Yuli

  • Su waye ne Masu Taimakon Mutane da Yesu ya ambata? Nuwamba

  • Ta yaya aka ɗauke manzo Bulus zuwa “sama na uku” da kuma “aljanna”? (2Ko 12:​2-4), Disamba

LITTAFI MAI TSARKI

  • Ka Sa Nazari Ya Ƙara Daɗi da Kuma Inganci, Yuli

RAYUWA TA KIRISTA

  • Amfanin yin Gaisuwa, Yuni

  • Farin Ciki​—Daga Wurin Allah, Fabrairu

  • Haƙuri​—Yana Sa Mu Kasance da Bege, Agusta

  • Ka Riƙa Jin Tausayin “Mutane,” Yuli

  • “Masu Adalci Za Su Yi Farin Ciki” Don Abotarsu da Jehobah, Disamba

  • Nasiha​—Muna Nunawa ta Furuci da Ayyuka, Nuwamba

  • Ta Yaya Za Mu Zama Masu Salama? Mayu

SHAIDUN JEHOBAH

  • 1918​—Shekara Ɗari da Ta Shige, Oktoba

  • An Girbe Amfani Mai Yawa! (Yukiren), Mayu

  • Ba da Kansu a Madagaska, Janairu

  • Ba da Kansu a Myanmar, Yuli

  • Dattawa da Bayi Masu Hidima Ku Bi Misalin Timoti, Afrilu

  • Jawabi Ya Sa Bishara Ta Yaɗu (Ireland), Fabrairu

  • Tsofaffi​—Jehobah Yana Daraja Ku Don Amincinku, Satumba

  • Wace Kyauta Ce Za Mu Ba Jehobah? (gudummawa), Nuwamba

  • Yadda Aka Soma Wa’azi (Portugal), Agusta

TALIFOFIN NAZARI

  • Abin da Ya Sa Muke Ci Gaba da Yin Wa’azi, Mayu

  • Baftisma Tana da Muhimmanci ga Kiristoci, Maris

  • Bambancin da Ke Tsakanin Mutane, Janairu

  • “Bari Ku Zama Masu Haske” Don Ku Ɗaukaka Jehobah, Yuni

  • Farin Cikin da Karɓan Baƙi Ke Kawowa! Maris

  • Horo, Alama Ce Ta Ƙaunar Allah, Maris

  • In “Kun San Waɗannan Abubuwa, Za Ku Zama Masu Albarka Idan Kun Yi Su,” Satumba

  • Iyaye, Kuna Taimaka wa Yaranku Su Yi Baftisma? Maris

  • Jehobah Yana Ƙaunar Waɗanda Suke Yin Wa’azi da Jimiri,” Mayu

  • Ka Bar Dokokin Allah da Ƙa’idodinsa Su Ja-gorance Ka, Yuni

  • Ka Ci Gaba da Ƙarfafa Dangantakarka da Jehobah! Fabrairu

  • Ka Dogara ga Jehobah don Ka Rayu! Nuwamba

  • “Ka Sayi Gaskiya, Kada Ka Sayar” da Ita, Nuwamba

  • Kada Ku Shari’anta Mutane Bisa Abin da Kuka Gani, Agusta

  • Kana da Irin Ra’ayin Jehobah Kuwa? Nuwamba

  • Ka San Gaskiyar Lamarin Kuwa? Agusta

  • Ka San Jehobah Kamar Nuhu da Daniyel da Kuma Ayuba? Fabrairu

  • Ka Riƙa Faɗin Gaskiya, Oktoba

  • Ka Riƙa Koyar da Gaskiya, Oktoba

  • Ka Riƙa Yin La’akari da Mutane Kamar Jehobah, Satumba

  • Ka Zama Mai Bangaskiya da Biyayya Kamar Nuhu da Daniyel da Ayuba, Fabrairu

  • Kana Zuba Ido ga Jehobah Kuwa? Yuli

  • Ku Bauta wa Jehobah, Allah Mai Ba da ’Yanci, Afrilu

  • Ku Dogara ga Kristi, Mai Mana Ja-goranci, Oktoba

  • ‘Ku Ji Horarwa Don Ku Zama Masu Hikima,’ Maris

  • Ku Kasance da Kwanciyar Rai Idan Yanayinku Ya Canja, Oktoba

  • Ku Riƙa Daraja “Abin da Allah Ya Haɗa,” Disamba

  • Ku Riƙa Nuna Ƙauna Domin Tana Ƙarfafa Mutane, Satumba

  • Ku Riƙa Yin Aiki da Jehobah Kowace Rana, Agusta

  • Masu Karimci Suna Farin Ciki, Agusta

  • Matasa, Ku Yi Tsayayya da Shaiɗan, Mayu

  • Matasa, Mahaliccinku Yana So Ku Yi Farin Ciki, Disamba

  • Matasa, Za Ku Iya Yin Rayuwa Mai Gamsarwa, Disamba

  • Me Yake Nufi a Kasance da Dangantaka Mai Kyau da Jehobah? Fabrairu

  • Me Za Mu Iya Ba Wanda Yake da Kome? Janairu

  • ‘Mulkina Ba Na Duniya Ba Ne,’ Yuni

  • Mu “Ƙara” Ƙwazo Wajen Ƙarfafa Juna,” Afrilu

  • Mu Na Jehobah Ne, Yuli

  • Mu Yi Koyi da Jehobah Allahn da Ke Ƙarfafa Mu, Afrilu

  • Mu Zama Tsintsiya Maɗaurinki Ɗaya Kamar Jehobah da Yesu, Yuni

  • Shi Maɗaukaki Ne Amma Yana Yin La’akari da Mu, Satumba

  • “Sai Mun Haɗu a Aljanna!” Disamba

  • Taron Tunawa na Kawo Haɗin Kai, Janairu

  • Wace Irin Ƙauna Ce Ke Sa Mu Farin Ciki? Janairu

  • Waɗanda Ke Bauta wa Allah Suna Farin Ciki,” Satumba

  • Wane ne Kake So Ya Amince da Kai? Yuli

  • Wane ne Maƙiyinka? Mayu

  • ‘Wane ne Na Jehobah?’ Yuli

  • Wane ne Yake Sarrafa Tunaninka? Nuwamba

  • ‘Yana Ba da Ƙarfi ga Masu Kasala’ Janairu

  • Yara da Matasa, Ku Kafa Maƙasudai a Bautarku Afrilu

  • Yadda Za Mu Sami ’Yanci na Gaske, Afrilu

  • Zan “Yi Tafiya Cikin” Gaskiyarka, Nuwamba

TARIHI

  • Babu Abin da Ya Gagari Jehobah (B. Berdibaev), Fabrairu

  • Jehobah Bai Taɓa Yasar da Ni Ba! (E. Bright), Maris

  • Jehobah Ya Albarkace Ni Sosai Don Zaɓin da Na Yi (C. Molohan), Oktoba

  • Jehobah Ya Yi Mana “Alheri Sosai” (J. Bockaert), Disamba

  • Na Ƙudurta Cewa Ba Zan Karaya Ba (M. Danyleyko), Agusta

  • Na Sami Ƙarfafa Duk da Matsalolina (E. Bazely), Yuni

  • Na Tashi Cikin Talauci, Yanzu Ni Mai Arziki Ne (S. Herd), Mayu

WASU

  • Ana Amfani da Dokar da Allah Ya Ba Musa don Sasanta Matsaloli? Janairu

  • Da Ya Sami Tagomashin Allah (Rehobowam), Yuni

  • Me Ya Taimaka wa Istifanus Ya Natsu Sa’ad da Ake Tsananta Masa, Oktoba

  • Ta Yaya Ake Sanin Lokaci a Zamanin Dā? Satumba

HASUMIYAR TSARO NA WA’AZI

  • Allah Ya Damu da Kai Kuwa? Na 3

  • Littafi Mai Tsarki Yana da Amfani a Yau? Na 1

  • Mene ne Zai Faru a Nan Gaba? Na 2