HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 26 ga Satumba zuwa 23 ga Oktoba, 2016.

TARIHI

Bayarwa Ta Sa Ni Farin Ciki

Wani matashi Bature ya soma salon rayuwa da ya sa shi farin ciki, ya zama mai wa’azi a kasar Puerto Rico.

Me Ya Sa Jehobah Ya Kafa Aure?

Shin ya dace a ce aure kyauta ce daga wurin Allah?

Yadda Kiristoci Za Su Yi Nasara a Aurensu

Ka sami shawara da za ta taimaka wa ma’aurata.

Ka Nemi Abin da Ya Fi Zinariya Tamani

Ka karanta hanyoyi uku da daliban Littafi Mai Tsarki suke kamar mahakar ma’adinai.

Kana Bukatar Ka Kara Kwazo a Kungiyar Jehobah?

Ka koyi abin da za ka yi don ka kara kwazo

Me Ya Sa Kake Bukatar Ka Koyar da Wasu?

Wadanne makasudai masu muhimmanci ne za ka iya taimaka musu su kafa?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Me ya sa makiyan Yesu suka dauki batun wanke hannu da muhimmanci?

DAGA TARIHINMU

“Na Taimaka wa Mutane Su San Jehobah”

Daliban Littafi Mai Tsarki ba su fahimci wasu abubuwa game da yin yaki a lokacin Yakin Duniya na Daya ba, amma halinsu ya kawo sakamako mai kyau.