HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 30 ga Satumba zuwa 27 ga Oktoba, 2019.

“Ba Mu Fid da Zuciya Ba”!

Ta yaya abubuwan da muke dokin su za su taimaka mana kada mu fid da rai?

Bari Kaunarku ga Juna Ta Rika Karuwa

Wasikar da Bulus ya rubuta zuwa ga ’yan’uwan da ke Filibi za ta taimaka mana mu ga yadda za mu ci gaba da nuna kauna ko da muna fuskantar matsaloli

Masu Saurarar Ku Za Su Tsira

Mene ne za mu yi don mu taimaka wa danginmu su koya game da Jehobah?

Yadda Za Mu Yi Farin Ciki Sa’ad da Muka Soma Sabuwar Hidima

Yana yi wa ’yan’uwa da yawa wuya su bar hidima ta cikakken lokaci da suke yi. Mene ne zai taimaka musu su saba da sabuwar hidimar da suke yi?

Bangaskiya​—Tana Sa Mu Kasance da Karfin Zuciya

Bangaskiya tana da karfi sosai. Idan muna da bangaskiya, za mu iya jimre matsaloli masu tsanani sosai.

Yohanna Mai Baftisma​—Darasin da Ya Koya Mana Game da Yin Farin Ciki

Ta yaya za mu ci gaba da farin ciki a hidimarmu sa’ad da abin da muke zato bai faru ba?