Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2016

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2016

Kwanan watan da talifin ya fito

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • A wane lokaci ne mutanen Allah suka zama bayi na Babila Babba? Maris

  • Ba da kyautar kuɗi ko kuma wani abu ga ma’aikatan gwamnati, Mayu

  • Haɗa sanduna biyu (Eze 37), Yuli

  • Mai riƙe da ƙaho na ajiyar tawada da kuma mutane shida masu makami (Eze 9:⁠2), Yuni

  • Mece ce “maganar Allah” (Ibr 4:12), Satumba

  • Mene ne ya sa ruwan tafkin Baitasda yake “motsi”? (Yoh 5:⁠7), Mayu

  • Nuna farin ciki sa’ad da aka sanar cewa an dawo da wani, Mayu

  • Shaiɗan ya jarabci Yesu a haikali na zahiri ne? (Mt 4:5; Lu 4:⁠9), Maris

JEHOBAH

  • ‘Kada Ka Ji Tsoro, Zan Taimake Ka,’ Yuli

  • ‘Yana Kula da Kai,’ Yuni

LITTAFI MAI TSARKI

  • Yadda Aka Kāre Littafi Mai Tsarki, Na 4

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA

  • Na Ji Jiki Sosai (J. Mutke), Na 4

  • Na Koya Mutunta Mata (J. Ehrenbogen), Na 3

RAYUWA TA KIRISTA

  • Amfanin Zama Mai Gaskiya,Na 1

  • Hali Mai Kyau Ya Fi Lu’ulu’u Tamani (hikima), Yuni

  • Kai Mai Hikima Ne? Oktoba

  • Mai Hikima Yana Kame Kansa, Disamba

  • Taimaka wa ‘Yan’uwa a Ikilisiyarku, Maris

  • Wa’azin da Kake Yi Yana Kamar Raɓa Ne? Afrilu

  • Ya Kāre Imaninsa a Gaban Manyan Sarakuna, Satumba

SHAIDUN JEHOBAH

  • ‘Aikin Kuwa da Girma’ (ba da gudummawa), Nuwamba

  • Ba da Kansu da Yardar Rai a Ƙasar Gana, Yuli

  • Kana Bin Ja-gorar Jehobah a Yau Kuwa? Satumba

  • “Masu Shela a Britaniya, Ku Kusance da Ƙwazo!” (1937), Nuwamba

  • “Na Taimaka wa Mutane Su San Jehobah” (Jamus, Yaƙin Duniya na Ɗaya), Agusta

  • “Wanda Aka Danƙa wa Aikin” (taron Cedar Point, Ohio, a Amirka), Mayu

TALIFOFIN NAZARI

  • Abin da Ke Sa Mu Bauta wa Allah Cikin Tsari, Nuwamba

  • Allah Yana Albarkar Waɗanda Suka Kasance da Aminci, Afrilu

  • ‘Bari Haƙuri Ya Cika Aikinsa,’ Afrilu

  • Godiya ga Allah Saboda “Kyautarsa Wadda Ta Fi Gaban Magana,” Janairu

  • Iyaye, Ku Taimaka wa Yaranku Su Kasance da Bangaskiya, Satumba

  • Jehobah “Allahnmu Ubangiji Ɗaya Ne,” Yuni

  • Jehobah Ya Kira Shi “Aminina,” Fabrairu

  • Jehobah Yana Ja-gorar Mutanensa don Su Sami Rai na Har Abada, Maris

  • Jehobah Yana Sāka wa Waɗanda Suke Biɗarsa, Disamba

  • Ka Biɗi Mulkin Allah, Ba Abin Duniya Ba, Yuli

  • Ka Ci gaba da Roƙon Jehobah Ya Albarkace Ka, Satumba

  • Kada Ka Bar Kurakuran Wasu Su Hana Ka Bauta wa Jehobah, Yuni

  • Kada Ka Karaya, Satumba

  • “Kada Ku Daina Yi wa Baƙi Alheri,” Oktoba

  • Ka Kasance da Aminci ga Jehobah, Fabrairu

  • Ka Kasance da Tabbaci a Kan Alkawuran da Jehobah Ya Yi, Oktoba

  • Ka Koyi Darasi Daga Amintattun Bayin Jehobah, Fabrairu

  • Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka a Kan Abin da Kake Begensa, Oktoba

  • Kana Amfana Daga Dukan Abubuwan da Jehobah Yake Tanadinsu Kuwa? Mayu

  • Kana Barin Jehobah Ya Mulmula Ka Kuwa? Yuni

  • Kana Barin Littafi Mai Tsarki Ya Kyautata Halayenka Har Ila? Mayu

  • Kana Bukatar Ka Ƙara Ƙwazo a Ƙungiyar Jehobah? Agusta

  • Ka Nuna Godiya don Alherin Allah, Yuli

  • Ka Riƙa Amincewa da Gyarar Jehobah, Yuni

  • Ka Yi Koyi da Abokan Jehobah na Kud da Kud, Fabrairu

  • Ka Yi Wa’azi Game da Alherin Allah, Yuli

  • Ku Ci-gaba da “Ƙaunar ‘Yan’uwa” da Anniya! Janairu

  • Ku Gaya wa Jehobah Damuwarku, Disamba

  • Ku Ƙarfafa Abotarku da Jehobah Sa’ad da Kuke Hidima a Inda Ake Wani Yare, Oktoba

  • Ku Nisanta Kanku Daga Harkokin Wannan Duniyar da Babu Haɗin Kai, Afrilu

  • Kun Sami ‘Yanci Saboda Alherinsa, Disamba

  • Ku Riƙa Ƙarfafa Juna, Nuwamba

  • Ku Sasanta Matsalolinku Cikin Ƙauna, Mayu

  • ‘Ku Tafi . . . , Ku Almajirtar da Dukan Al’ummai,’ Mayu

  • Ƙwallafa Rai ga Al’amuran Ruhu Zai Sa a Sami Rai da Kuma Salama, Disamba

  • Matasa, Ku Ƙarfafa Bangaskiyarku, Satumba

  • Me Ya Sa Jehobah Ya Kafa Aure? Agusta

  • Me Ya Sa Kake Bukatar Ka Koyar da Wasu? Agusta

  • Me Ya Sa Ya Kamata Mu Riƙa Halartan Taro don Ibada? Afrilu

  • Me Ya Sa Ya Wajaba Mu Ci Gaba da ‘Yin Tsaro’? Yuli

  • Ruhu Mai Tsarki Yana Shaida Mana, Janairu

  • Sun Daina Bin Addinin Ƙarya, Nuwamba

  • Sun Fito Daga Duhu, Nuwamba

  • Ta Yaya Za Ka Iya Kyautata Haɗin Kai da Muke Mora? Maris

  • Tufafinka Suna Ɗaukaka Allah Kuwa? Satumba

  • Yadda Kiristoci Za Su Yi Nasara a Aurensu, Agusta

  • Yara da Matasa Kun Yi Shirin Yin Baftisma Kuwa? Maris

  • Yara da Matasa Ta Yaya Za Ku Yi Shirin Yin Baftisma? Maris

  • Yaya Kake Tsai da Shawarwari? Mayu

  • Yin Aiki Tare da Allah, Janairu

  • “Za Mu Tafi Tare da Ku,” Janairu

TARIHI

  • Bayarwa Ta Sa Ni Farin Ciki (R. Parkin), Agusta

  • Budurwai Masu Zaman Zuhudu Sun Zama ‘Yan’uwanmu (F. da A. Fernández), Afrilu

  • Jehobah Ya Sa Na Yi Nasara a Hidimarsa (C. Robison), Fabrairu

  • Na Yi Ƙoƙarin Bin Misalai Masu Kyau (T. McLain), Oktoba

  • “Na Zama Dukan Abu ga Dukan Mutane” (D. Hopkinson), Disamba

WASU

  • Bincike Mafi Muhimmanci da Kake Bukatar Ka Yi (imani da Littafi Mai Tsarki), Na 4

  • Bin Gargaɗi Zai Iya Sa Ka Tsira! Na 2

  • Da gaske ne cewa wani zai iya shuka zawa a gonar wani?  Oktoba

  • Wane ‘yanci ne Romawa suka ba wa Yahudawa a ƙarni na farko? Oktoba

  • Wata Kalma da Take Ratsa Zuciya! (“ɗiya”), Nuwamba

  • Yadda Za Mu Jimre Sa’ad da Wani Ya Rasu, Na 3

  • “Zan Tafi” (Rifkatu), Na 3

YESU KRISTI

  • Me Ya Sa Yesu Ya Sha Wahala Kuma Ya Mutu? Na 2