Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2019

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2019

Kwanan watan da talifin ya fito

HASUMIYAR TSARO NA NAZARI

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Me ya sa yarinyar da aka wa fyaɗe ba ta da laifi ko da babu shaidu biyu? (M.Sh 22:​25-27), Disamba

  • Koyarwar kurwa marar mutuwa ta soma ne a lambun Adnin? (Fa 3:4), Disamba

JEHOBAH

  • Ba da Isasshen Gargaɗi, Oktoba

  • Daraja “Amin” Ɗinka, Maris

LITTAFI MAI TSARKI

  • An “Warware” Wani Tsohon Littafi, Yuni

RAYUWA TA KIRISTA

  • Bangaskiya​—Tana Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya, Agusta

  • Darasi Game da Yin Farin Ciki (Yohanna Mai Baftisma), Agusta

  • Ku Zama “Masu Godiya,” Disamba

  • Nagarta​—Yadda Za Mu Koyi Nuna Halin, Maris

SHAIDUN JEHOBAH

  • 1919​—Shekara Ɗari da Suka Shige, Oktoba

  • Sabon Memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu (K. Cook, Jr.), Janairu

TALIFOFIN NAZARI

  • Armageddon Albishiri Ne! Satumba

  • Abin da Taron Tunawa Ya Koya Mana Game da Sarkinmu, Janairu

  • Abin da Halartan Taro Yake Nunawa Game da Mu, Janairu

  • ‘Akwai Lokacin’ Yin Aiki da Kuma Hutu, Disamba

  • “Ba Mu Fid da Zuciya Ba”! Agusta

  • Bari Ƙaunarku ga Juna Ta Riƙa Ƙaruwa, Agusta

  • Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Littafin Firistoci, Nuwamba

  • Dokoki Game da Nuna Ƙauna da Adalci a Isra’ila ta Dā, Fabrairu

  • Gaskiya Game da Mutuwa, Afrilu

  • Iyaye​—Ku Koya wa Yaranku Su Ƙaunaci Jehobah, Disamba

  • Jehobah Yana Taimaka Mana Mu Yi Tsayayya da Mugayen Ruhohi, Afrilu

  • Jehobah Yana Ba Ka ’Yanci, Disamba

  • Jehobah Yana Daraja Bayinsa Masu Sauƙin Kai, Satumba

  • Ka Ci Gaba da Ƙwazo a Ƙarshen “Kwanaki na Ƙarshe,” Oktoba

  • Kana Cika Hidimarka ga Allah Kuwa? Afrilu

  • Ka Dogara ga Jehobah Sa’ad da Kake Cikin Damuwa, Yuni

  • Ka Inganta Yadda Kake Nazari! Mayu

  • Kada Ka Bar ‘Hikimar Wannan Duniyar’ ta Yaudare Ka, Mayu

  • ‘Kada Ka Damu, Domin Ni Ne Allahnka,’ Janairu

  • Kana Kula da ‘Garkuwarka’ Kuwa? Nuwamba

  • Ka Riƙe Amincinka! Fabrairu

  • Ka San Jehobah Sosai? Disamba

  • Ka Taimaka wa Mutane Su Jimre da Matsaloli, Yuni

  • Ka Yi Koyi da Yesu Don Ka Kasance da Kwanciyar Rai, Afrilu

  • Ku Ci Gaba da Bauta wa Jehobah Idan An Saka wa Aikinmu Taƙunƙumi, Yuli

  • Ku Gama Abin da Kuka Fara Nuwamba

  • ‘Ku Je  . . . Ku Sa A Zama Almajiraina,’ Yuli

  • Ku Kasance da Aminci Ƙunci Mai Girma, Oktoba

  • ‘Ku Lura Don Kada Wani Ya Kama Hankalinku’! Yuni

  • Ku Nuna Kun Damu da Mutane, Maris

  • Ku Nuna Kun Damu da Mutane a Wa’azi, Maris

  • Ku Saurari Jehobah, Maris

  • Ku Yi Abokan Kirki Kafin Ƙarshe Ya Zo, Nuwamba

  • Ku Yi Shiri Yanzu Don Tsanantawa, Yuli

  • “Ku Zo Gare Ni, . . . Zan Ba Ku Hutawa,” Satumba

  • Ku Zama Masu Tawali’u Don Ku Faranta Ran Jehobah, Fabrairu

  • Masu Saurarar Ku Za Su Tsira, Agusta

  • Mene ne Jehobah Zai Sa Ka Zama? Oktoba

  • Mene ne Yake Hana Ni Yin Baftisma? Maris

  • Me Ya Sa Nuna Godiya Yake da Muhimmanci? Fabrairu

  • Mu Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarmu, Oktoba

  • Mu Kawar da Kowane Ra’ayin da Ya Saɓa wa Na Allah! Yuni

  • Mu Riƙa Miƙa Kanmu ga Jehobah, Satumba

  • Mu Yabi Jehobah a Cikin Ikilisiya, Janairu

  • Su Waye Ne Taro Mai Girma? Satumba

  • Ta Yaya Za Ka Iya Kiyaye Zuciyarka? Janairu

  • Yadda Ake Nuna Ƙauna da Adalci a Cikin Ikilisiya, Mayu

  • Yadda Ake Nuna Ƙauna da Adalci Sa’ad da Aka Ci Zarafin Yara, Mayu

  • Yadda Ruhu Mai Tsarki Yake Taimaka Mana, Nuwamba

  • Yadda Za a Taimaka ma Waɗanda Aka Ci Zarafinsu, Mayu

  • Yadda Za Mu Yi Farin Ciki Sa’ad da Muka Soma Sabuwar Hidima, Agusta

  • Yadda Za Mu Yi Wa’azi ga Mutanen da Ba Sa Bin Addini, Yuli

TARIHI

  • Jehobah Ya Albarkace Ni Fiye da Yadda Na Yi Tsammani (M. Tonak), Yuli

  • Mun Sami ‘Lu’ulu’u Mai Daraja Sosai’ (W. da P. Payne), Afrilu

  • Yadda Aka Rene Ni Ya Sa In Sami Ci Gaba (W. Mills), Fabrairu

WASU

  • Aikin wakili a zamanin dā, Nuwamba

  • Mu Kāre Kanmu Daga Ɗaya Cikin Dabarun Shaiɗan (hotunan batsa), Yuni

  • Yadda aka soma amfani da majami’a, Fabrairu

  • Yadda ake yin tafiye-tafiye da jirgin ruwa a zamanin dā, Afrilu

YESU KRISTI

  • Ya Mutu Domin Ni Kuwa? Yuli

HASUMIYAR TSARO NA WA’AZI

  • Mutuwa Ce Ƙarshen ’Yan Adam? Na 3

  • Rayuwa Tana da Amfani Kuwa? Na 2

  • Zai Yiwu Ka San Allah Kuwa? Na 1