Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2021
Watan da kowane talifi ya fito
HASUMIYAR TSARO NA NAZARI
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Ma’anar umurnin nan cewa kada mutum ya “yi wani abin da zai zama hatsari ga ran” maƙwabcinsa (L. Fir. 19:16), Disamba
Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce: “Ta wurin Koyarwar Musa na zama matacce ga Koyarwar Musa”? (Gal. 2:19), Yuni
Me ya sa ya kamata Kiristoci su yi hankali da yadda suke amfani da manhajar tura saƙonni? Maris
Me ya sa Yesu ya yi ƙaulin furucin Dauda da ke Zabura 22:1 gab da mutuwarsa? Afrilu
Shin ya kamata Shaidun Jehobah su yi amfani da shafuffukan sada zumunta na neman aure ne? Yuli
LITTAFI MAI TSARKI
Ta yaya rubutun da ke wani allon dutse ya tabbatar da abin da ke Littafi Mai Tsarki? Janairu
RAYUWA DA KUMA HALAYEN KIRISTA
SHAIDUN JEHOBAH
1921—Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba
TALIFOFIN NAZARI
Abin da Za Ka Yi Idan Wani a Iyalinku Ya Bar Jehobah, Satumba
“Almasihu Ne Shugaban Kowane” Namiji, Fabrairu
Babu Abin da Zai Sa Mai Adalci Tuntuɓe, Mayu
Bangaskiyarka Tana da Ƙarfi Kuwa? Nuwamba
Darussa Daga “Almajirin Nan da Yesu Yake Ƙauna” Janairu
Darussa Daga Kalmomin Yesu na Ƙarshe, Afrilu
Jehobah Yana Ƙaunarka Sosai! Afrilu
Jehobah Yana Tare da Kai, Yuni
Jehobah Zai Ƙarfafa Ka, Mayu
Ka Ci Gaba da Nuna Ƙauna, Janairu
Kada Ka Gaji! Oktoba
Kada Ka Gaji da Yin Wa’azi, Mayu
Kada Ka Sa “Yara Ƙananan Nan” Tuntuɓe, Yuni
Kada Ka Yarda Wani Abu Ya Hana Ka Bin Yesu, Mayu
Kada Ku Yi Gasa da Juna, Ku Biɗi Zaman Lafiya, Yuli
Ka Jimre Kamar Jehobah, Yuli
Ka Kwantar da Hankalinka Kuma Ka Dogara ga Jehobah, Janairu
Ka Kasance da Tabbaci Cewa Ka Sami Gaskiya, Oktoba
Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka Cewa Akwai Mahalicci, Agusta
Ka Kusaci Jehobah da Kuma ’Yan’uwa, Satumba
Ka Nuna Godiya don Abubuwan da Jehobah Ya Ba Ka, Agusta
Kana Shirye Ka Jira Abin da Jehobah Zai Yi? Agusta
Ka Taimaka wa Ɗalibinka Ya Cancanci Yin Baftisma, Yuni
Ka Taimaka wa Mutane Su Zama Almajiran Yesu, Yuli
Ka Yi Farin Ciki don Ayyukan da Kake Yi a Ƙungiyar Jehobah, Agusta
Ka Yi Farin Ciki don Ci-gaba da Kake Samu a Ibadarka! Yuli
Ka Yi Godiya don Ƙaunar Jehobah Marar Canjawa, Nuwamba
Ƙauna Tana Sa Mu Jimre Ƙiyayya, Maris
“Ku Bi Hanyarsa” Sosai, Afrilu
Ku Ci-gaba da Nuna wa Juna Ƙauna Marar Canjawa, Nuwamba
Ku Ci-gaba da Saurarar Sa, Disamba
Ku Daraja Matasa a Ikilisiya, Satumba
Ku Daraja ’Yan’uwanmu Tsofaffi, Satumba
Ku Kasa Kunne ga Makiyayi Mai Kyau, Disamba
Ku Riƙa Nuna Godiya don Yesu Ya Fanshe Mu, Afrilu
“Ku Zama da Tsarki,” Disamba
Littafin Firistoci Ya Nuna Mana Yadda Za Mu Bi da Mutane, Disamba
Mene ne Tuban Gaske Yake Nufi? Oktoba
“Miji Kuma Shi Ne Shugaban Matarsa,” Fabrairu
Muna Bauta wa Allah Mai Yalwar Jinƙai, Oktoba
Mu Riƙa Farin Ciki Sa’ad da Muke Jimre Jarrabawa, Fabrairu
Sabbin Ma’aurata, Ku Mai da Ibada Abu na Farko a Rayuwarku, Nuwamba
Ta Yaya Jehobah Yake Kāre Ka? Maris
Ta Yaya Matasa Za Su Sa A Riƙa Daraja Su? Maris
Ta Yaya Za Mu “Ɗanɗana” Alherin Jehobah? Agusta
Taro Mai Girma Suna Yabon Allah da Kristi, Janairu
Yadda Kowa a Ikilisiya Zai Taimaki Ɗalibi Ya Yi Baftisma, Maris
Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Sa Ka Jimre Matsaloli, Maris
Yadda Za Mu Fahimci Shugabanci a Ikilisiya, Fabrairu
Za Ka Iya Kuɓuta Daga Tarkon Shaiɗan! Yuni
“Zan Girgiza Dukan Ƙasashen Al’ummai” Satumba
TARIHI
Ba Mu Taɓa Ƙin Aikin da Jehobah Ya Ba Mu Ba (K. Logan), Janairu
Ina Farin Ciki a Bautar Jehobah (J. Kikot), Yuli
Jehobah Ya ‘Daidaita Hanyoyina’ (S. Hardy), Fabrairu
“Na Koyi Abubuwa da Yawa Daga Wurin ’Yan’uwa!” (L. Breine), Mayu
Na Yanke Shawarwari da Za Su Faranta Ran Jehobah (D. Yazbek), Yuni
Yadda Na Nemi Rayuwa Mai Ma’ana (M. Witholt), Nuwamba
“Yanzu Ina Jin Daɗin Yin Wa’azi!” (V. Vicini), Afrilu
WASU