HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI fabrairu 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 4 ga Afrilu zuwa 1 ga Mayu, 2016.

Jehobah Ya Kira Shi “Aminina”

Shin za ka so ka zama aminin Jehobah? Ka koya yadda za ka iya yin hakan daga misalin Ibrahim.

Ka Yi Koyi da Abokan Jehobah na Kud da Kud

Ta yaya Ruth da Hezekiya da kuma Maryamu suka kulla dangantaka ta kud da kud da Allah?

Ka Kasance da Aminci ga Jehobah

Misalin Jonathan zai iya taimaka mana mu kasance da aminci ga Jehobah a mawuyacin yanayi guda hudu.

Ka Koyi Darasi Daga Amintattun Bayin Jehobah

Ta yaya Dauda, Jonathan, Nathan, and Hushai suka kasance da aminci ga Jehobah maimakon wani dabam?

TARIHI

Jehobah Ya Sa Na Yi Nasara a Hidimarsa

Corwin Robison ya bauta wa Allah da aminci har tsawon shekaru 73, kari ga haka, ya yi hidima fiye da shekaru sittin a Bethel da ke Amirka.

Ka Ci Gaba da Bauta wa Jehobah da Farin Ciki

Yin bimbini a kan ka’idodi uku masu muhimmanci zai taimaka maka ka ci gaba da farin ciki.