HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Maris 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 30 ga Afrilu zuwa 3 ga Yuni, 2018.

Baftisma Tana da Muhimmanci ga Kiristoci

Mene ne Littafi Mai Tsarki ya koyar game da baftisma? Mene ne mutum yake bukatar ya yi kafin baftisma? Me ya sa wanda yake nazari da yaransa ko kuma wasu yake bukatar ya taimaka musu su san muhimmancin yin baftisma?

Iyaye, Kuna Taimaka wa Yaranku Su Yi Baftisma?

Mene ne iyaye suke so su tabbata da shi kafin yaransu su yi baftisma?

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Me ya sa Shaidun Jehobah suke zana manzo Bulus a matsayin mai sanko ko kuma marar suma sosai?

Farin Cikin da Karban Baki Ke Kawowa!

Me ya sa Nassosi suke karfafa Kiristoci su rika nuna wa juna karimci? Wadanne zarafofi ne muke da su na nuna karimci? Ta yaya za mu kawar da abubuwan da za su iya hana mu nuna karimci?

TARIHI

Jehobah Bai Taba Yasar da Ni Ba

Erika Nöhrer Bright ta yi hidimar majagaba na kullum da hidimar majagaba na musamman da kuma hidimar masu wa’azi a kasar waje. Ta ba da labarin yadda Allah ya kula da ita, ya karfafa da kuma yadda ya taimaka mata shekaru da yawa a hidimarta.

Horo, Alama Ce Ta Kaunar Allah

Wane ne za mu iya koya daga mutanen da Allah horar da su a zamanin dā ? Kuma sa’ad da muke horarwa ta yaya za mu yi koyi da misalin Jehobah?

‘Ku Ji Horarwa Don Ku Zama Masu Hikima’

A wadanne hanyoyi ne Jehobah yake koya mana mu horar da kanmu? Ta yaya horon da za a yi mana a ikilisiya zai iya amfanar mu?