HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2022
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 7 ga Nuwamba–4 ga Disamba, 2022.
TALIFIN NAZARI NA 37
Za Ku Iya Yarda da ’Yan’uwanku
TALIFIN NAZARI NA 38
Ka Nuna Cewa Kai Amintacce Ne
TALIFIN NAZARI NA 39
An Rubuta Sunanka a Cikin “Littafin Rai”?
TALIFIN NAZARI NA 40
‘Sa Mutane Su Juya Zuwa Rayuwar Adalci’
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Su waye ne za a tā da su a duniya, kuma wane irin tashin matattu ne za a yi musu?
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce yana “kamar mutum ne wanda an haifa a lokacin da bai kamata ba”? (1 Korintiyawa 15:8)