HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Nuwamba 2021
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3-30 ga Janairu, 2022.
TALIFIN NAZARI NA 44
Ka Yi Godiya don Kaunar Jehobah Marar Canjawa
TALIFIN NAZARI NA 45
Ku Ci-gaba da Nuna wa Juna Ƙauna Marar Canjawa
TALIFIN NAZARI NA 46
Sabbin Ma’aurata, Ku Mai da Ibada Abu na Farko a Rayuwarku
TALIFIN NAZARI NA 47
Bangaskiyarka Tana da Karfi Kuwa?
Ka Sani?
A lokacin da Assuriya ce ƙasa mafi iko a duniya, annabin Allah ya annabta cewa abin da ba a yi zato ba zai faru.