HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 2-29 ga Disamba, 2019.

1919​—Shekara Dari da Suka Shige

A shekara ta 1919, Jehobah ya karfafa mutanensa su yi irin wa’azin da ba a taba yi ba. Amma Daliban Littafi Mai Tsarki suna bukatar yin canje-canje.

Hukuncin Allah​—Yana Ba da Isashen Gargadi Kuwa?

Jehobah yana gargadar da mutane game da guguwar da ke nan tafe da ta fi kowace irin guguwa hadari. A wace hanya ce yake yin hakan?

Ka Ci Gaba da Kwazo a Karshen “Kwanaki na Karshe”

Wadanne abubuwa ne za su faru a karshen “kwanaki na karshe”? Kuma mene ne Jehobah yake so mu yi yayin da muke jiran abubuwan nan su faru?

Ku Kasance da Aminci a Lokacin Kunci Mai Girma

Mene ne Jehobah zai so mu yi a lokacin “kunci mai girma”? Ta yaya za mu yi shiri yanzu don mu kasance da aminci a lokacin?

Mene ne Jehobah Zai Sa Ka Zama?

A zamanin dā, Jehobah ya ba bayinsa marmari da kuma karfin yin nufinsa. Ta yaya Jehobah yake shirya mu mu bauta masa a yau?

Mu Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarmu

Ka yi la’akari da abubuwa biyu da za su iya hana mu bauta wa Jehobah shi kadai.