HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 29 ga Oktoba zuwa 2 ga Disamba, 2018

In “Kun San Wadannan Abubuwa, Za Ku Zama Masu Albarka Idan Kun Yi Su”

Ta yaya za mu ci gaba da zama masu tawali’u, kuma me ya sa hakan yake da muhimmanci?

Tsofaffi Jehobah Yana Daraja Ku Don Amincinku

Ta yaya ’yan’uwa tsofaffi a yau suke nuna sanin yakamata?

Ku Rika Nuna Kauna Domin Tana Karfafa Mutane

Bari mu ga yadda za mu iya karfafa juna a wannan kwanaki na karshe.

Wadanda Ke Bauta wa Allah Suna Farin Ciki

Ta yaya za mu rika farin ciki duk da matsalolin da muke fuskanta?

Ta Yaya Ake Sanin Lokaci a Zamanin Dā?

Ta Yaya Ake Sanin Lokaci a Zamanin Dā?

Shi Madaukaki Ne Amma Yana Yin La’akari da Mu

Ta yaya Jehobah ya kafa misalin mai kyau na yin la’akari da mutane?

Ka Rika Yin La’akari da Mutane Kamar Jehobah

Ka koyi hanyoyin da za ka iya yin la’akari da mutane a iyalinka da ikilisiya da kuma sa’ad da kake wa’azi.