HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 28 ga Oktoba–1 ga Disamba, 2019.

Jehobah Yana Daraja Bayinsa Masu Saukin Kai

Saukin kai daya ne cikin halayen da muke bukatar mu kasance da shi. Ta yaya canjin yanayi zai iya jarraba saukin kanmu?

Armageddon Albishiri Ne!

Wadanne abubuwa ne za su faru har zuwa lokacin Armageddon? Ta yaya za mu iya kasancewa da aminci yanzu da karshe ya kusa?

Mu Rika Mika Kanmu ga Jehobah

Dattawa za su iya koya darasi daga Nehemiya, magidanta daga Sarki Dauda, iyaye mata kuma daga Maryamu mahaifiyar Yesu.

“Ku Zo Gare Ni, . . . Zan Ba Ku Hutawa”

Me muke bukata don mu bi furucin nan na Yesu, “ku zo gare ni”? Za mu ci gaba da kasancewa karkashin kulawar Yesu idan muka yi abubuwa uku.

Su Waye Ne Taro Mai Girma?

A wahayin da Yohanna ya gani, Jehobah ya nuna masa adadi da kuma kabilun taro mai girma da za su tsira a lokacin kunci mai girma kuma su rayu har abada a duniya.