HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1-28 ga Agusta, 2016.

Jehobah ‘Yana Kula da Kai’

Ta yaya za ka iya tabbata cewa Jehobah ya damu da kai? Ka yi la’akari da dalilan.

Ka Rika Amincewa da Gyarar Jehobah

Ta yaya Jehobah yake zaban wadanda yake yi musu gyara? Me ya sa yake yi musu gyara? Ta yaya yake yin hakan?

Kana Barin Jehobah Ya Mulmula Ka Kuwa?

Wadanne halaye ne za su sa Jehobah ya mulmula ka?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Wane ne mai rike da kaho na ajiyar tawada da kuma mutane shida masu makami da aka ambata a wahayin Ezekiyel suke wakilta?

Jehobah “Allahnmu Ubangiji Daya Ne”

A wadanne hanyoyi ne Jehobah Allahnmu “Ubangiji daya” kuma ta yaya za mu nuna cewa muna bauta wa Jehobah shi kadai?

Kada Ka Bar Kurakuran Wasu Su Hana Ka Bauta wa Jehobah

A dā, amintattun bayin Allah sun yi wasu abubuwan da suka bata wa wasu rai. Wadanne darussa ne za mu iya koya daga wadannan misalan?

Hali Mai Kyau Ya Fi Lu’ulu’u Tamani

Kasancewa mai gaskiya abu ne mai daraja sosai.

Ka Tuna?

Shin ka ji daɗin dadin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro na kwanan bayan nan kuwa? Ka ga ko za ka iya tunawa da su.