HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2017
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari na 31 ga Yuli zuwa 27 ga Agusta, 2017.
Ka Tuna?
Shin ka ji daɗin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro na kwanan bayan nan kuwa? Ka ga ko za ka iya amsa tambayoyi na gaba.
Jehobah Yana Karfafa Mu Sa’ad da Muke Cikin Matsala
Wadanne irin matsaloli ne Kiristoci suke fuskata a rayuwar iyali da kuma a aurensu? Kuma idan kana fuskantar irin wadannan matsalolin ta yaya Allah zai karfafa ka?
Ka Kwallafa Ranka ga Al’amuran Ibada
Wane abu ne ya kamata mu dauka da tamani, kuma ta yaya za mu yi hakan?
Shin Kana Kin Mutane Don Yadda Suke?
Mene ne ya faru, da wani mashaidin Jehobah ya yi ma wani mutumin mai masifa da yake zama a kan titi kuma ba ya son mutane su rika yi masa magana?
Shin Sasanta Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya?
Mutane suna bukatar kwanciyar hankali sosai. Duk da haka, idan suka ji kamar ana so yi musu abin da bai dace ba, hakan yakan tayar musu da hankali. Ta yaya za ka guje ma hakan?
“Mai-Albarka Ce Hikimarki”
Dauda ne ya yi wadannan kalaman don ya yabi Abigail. Me ya da Dauda ya yaba mata, kuma wane darasi za mu koya daga wurinta?
Ka Mai da Hankali ga Batun da Ya Fi Muhimmanci
Mene ne wannan batun mai muhimmanci ga ’yan Adam? Kuma me ya sa kake bukatar da san batun?
Ka Goyi Bayan Sarautar Jehobah!
Ta yaya sanin cewa Jehobah ne ya cancanci yin sarautar duniya da sama zai shafi rayuwarka?
Ka Sani?
Me ya sa Yesu ya kira masu kasuwanci a haikali “mafasa”?