HASUMIYAR TSARO Na 3 2020 | Albarka Daga Wurin Allah Mai Kauna

Ka karanta don ka san albarkun da abin da ya tabbatar mana cewa za su faru, da abin da za ka yi don ka same su.

Zai Yiwu Allah Mai Kauna Ya Kula da Kai Kuma Ya Kare Ka Har Abada

Za ka so ka ga an daina yaki da aikata laifi da kuma rashin lafiya a duniya? Wannan ba tatsuniya ba ce; Allah ya yi alkawari cewa hakan zai faru.

Mahaliccinmu Mai Ƙauna Ya Damu da Mu

Allah yana kula da iyalinsa kamar yadda mahaifi mai kauna yake yi. Ta yaya yake yin haka?

Ta Yaya Mahaliccinmu Ya Bayyana Mana Abin da Zai Yi?

Ta yaya Allah ya yi amfani da annabawansa ya rubuta sakon da yake da shi?

Shin An Canja Sakon da Ke Rubutacciyar Kalmar Allah?

Ga wasu abubuwan da masana suka gano game da Littafi Mai Tsarki da muke da shi a yau.

Ta Annabawan Allah Ne Za Mu Koya Game da Shi

Annabawa guda uku da suka koya mana game da Allah da kuma yadda za mu sami albarka.

Ku Ci Gaba da Rokon Allah Ya Yi Muku Alheri

Yaya za mu yi addu’a Allah ya ji kuma ya yi mana albarka?

Masu Yi wa Allah Biyayya Za Su Sami Albarka

Ga hanyoyi biyu da yin biyayya ga Allah yake amfanar mu.

Yadda Za Mu Nuna Cewa Muna Ƙaunar Mutane

Bai da sauki ka kaunaci mutanen da ba ka sani ba, amma zai yiwu.

Yin Alheri Zai Sa Mu Sami Albarka

Wace hanya ce Allah zai albarkace mu idan muka taimaka wa mutane?

Zai Yiwu Ka More Albarkun Allah Har Abada

Yaya rayuwa za ta kasance a duniya idan Allah ya cika alkawarin da ya yi wa annabi Ibrahim?

Za Ka So Ka San Amsoshin Tambayoyin Nan?

Akwai amsoshin tambayoyi game da rayuwa da kuma Allah a nan.