HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 11 ga Nuwamba–8 ga Disamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 36

“Ku Zama Masu Aikata Kalmar Allah”

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Nuwamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 37

Wasiƙa da Za Ta Taimake Mu Mu Jimre har Karshe

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 18-24 ga Nuwamba, 2024.

TARIHI

Na Sami Gamsuwa don Hidimata ga Jehobah

André Ramseyer ya kai shekaru 70 yana hidima ta cikakken lokaci kuma ya hidima dabam-dabam a ƙungiyar Jehobah. Waɗanne matsaloli ne ya fuskanta, kuma mai ya taimaka ma sa ya ci-gaba da sa bautar Jehobah farko a rayuwarsa?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Ina almajiran Yesu 70 ɗin nan suke, a lokacin da ya kafa Jibin Maraice na Ubangiji? Sun daina bin sa ne?

TALIFIN NAZARI NA 38

Kana Bin Gargadin Yesu?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25 ga Nuwamba–​1 ga Disamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 39

Bayarwa Za Ta Sa Ka Farin Ciki

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 2-8 ga Disamba, 2024.

Ka Yi Shirin Koyan Sabon Abu

Ta yaya za mu gane abin da Jehobah yake so ya koya mana?