HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2023
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Oktoba–5 ga Nuwamba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 33
Ka Yi Koyi da Daniyel
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Oktoba, 2023
TALIFIN NAZARI NA 34
Ka Koyi Darussa Daga Annabcin Littafi Mai Tsarki
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Oktoba, 2023.
Me Za Ki Yi Idan Maigidanki Yana Kallon Batsa?
Ta yaya maꞌaurata za su taimaka wa juna idan daya daga cikinsu yana kallon batsa, kuma ta yaya za su sake yarda da juna?
TALIFIN NAZARI NA 35
Ka Ci Gaba da Zama Mai Hakuri
Za a yi nazarin talifin nan a makon 23-29 ga Oktoba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 36
Ku Dauki Abin da Ya Zama Dole Ku Dauka, Saꞌan nan Ku Yar da Sauran
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba, 2023.