HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 7 ga Oktoba–​10 ga Nuwamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 31

Abin da Jehobah Ya Yi don Ya Cece Mu Daga Zunubi

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 7-13 ga Oktoba, 2024.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

2 Tasalonikawa 3:14 ta ce mu “lura” da wasu irin mutane. Shin dattawa ne za su yanke wannan shawarar, ko dai kowane Kirista ne?

TALIFIN NAZARI NA 32

Jehobah Yana So Kowa Ya Tuba

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 14-20 ga Oktoba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 33

Mu Bi Raꞌayin Jehobah Game da Wadanda Suka Yi Zunubi Mai Tsanani

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 21-27 ga Oktoba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 34

Yadda Za A Nuna wa Mai Zunubi Kauna da Jinkai

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 28 ga Oktoba–​3 ga Nuwamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 35

Yadda Za A Taimaka wa Waɗanda Aka Cire Daga Ikilisiya

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 4-10 ga Nuwamba, 2024.

Ga Mai Karatu

Wannan Hasumiyar Tsaro tana dauke da jerin talifofi da suka bayyana raꞌayin Jehobah game da wadanda suka yi zunubi, da yadda yake taimakonsu, da kuma yadda za mu nuna halin tausayi, da kauna, da jinkai kamarsa.