Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2022

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2022

Watan da kowane talifi ya fito

HASUMIYAR TSARO NA NAZARI

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

  • Mene ne Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da yin rantsuwa? Afrilu

  • Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce yana “kamar mutum ne wanda an haifa a lokacin da bai kamata ba”? (1 Kor. 15:⁠8), Satumba

  • Mene ne Yesu yake nufi sa’ad da ya ce: “Kada ku yi tsammani na zo in kawo salama ne a duniya”? (Mat. 10:​34, 35), Yuli

  • Me ya sa Dauda “bai yarda ya ba da Mefiboshet” ba, amma daga baya sai ya ba da Mefiboshet a kashe shi? (2 Sam. 21:​7-9), Maris

  • Saꞌad da Dauda ya rubuta cewa zai rera yabon sunan Allah “har abada,” yana nufin cewa yana ganin ba zai taɓa mutuwa ba ne? (Zab. 61:⁠8), Disamba

  • Su waye ne za a tā da su daga mutuwa kuma wane irin tashin matattu ne za a yi musu? Satumba

  • Yaya ya kamata a ɗauki auren da Kirista ya yi a dā da kuma sabon aurensa idan ba bisa ƙaꞌida ba ce? Afrilu

KA SANI?

  • Me ya sa Isra’ilawa a zamanin dā suke biyan sadaki? Fabrairu

  • Me ya sa ya yi kyau da Jehobah ya yarda Isra’ilawa su ba da hadaya da tsuntsaye iri biyu? Fabrairu

  • Shin Mordekai ya taɓa rayuwa kuwa? Nuwamba

  • Shin Romawa za su yarda a binne Yesu da kyau duk da cewa su ne suka rataye shi a kan gungume? Yuni

  • Ta yaya mutane a zamanin dā suke ƙirga shekaru da watanni? Yuni

RAYUWA DA KUMA HALAYEN KIRISTA

  • Isra’ilawa a Zamanin Dā Sun Yi Yaƙe-Yaƙe​—⁠Me Ya Sa Ba Ma Yi? Oktoba

  • Kana a Shirye Ka “Gāji Duniya”? Disamba

  • Ka Yi Alheri a Furucinka da Ayyukanka, Yuni

  • Kyauta wa Karnukana (wa’azi da amalanke), Afrilu

  • Yadda Za Ka Sami Salama Kuma Ka Yi Farin Ciki In Kana Cikin Damuwa, Afrilu

SHAIDUN JEHOBAH

  • 1922​—⁠Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba

TALIFOFIN NAZARI

  • Abin da Iyaye Mata Za Su Iya Koya Daga Misalin Afiniki, Afrilu

  • Abin da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Ce Zai Faru da Kai a Nan Gaba, Mayu

  • Abin da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Ce Zai Faru da Maƙiyan Allah, Mayu

  • Annabcin da Aka Yi Tun Dā da Ya Shafe Ka, Yuli

  • An Rubuta Sunanka a Cikin “Littafin Rai”? Satumba

  • Bauta wa Jehobah da Iya Ƙarfinka Zai Sa Ka Farin Ciki, Afrilu

  • Bayin Jehobah Suna Son Adalci, Agusta

  • Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Hawayen Yesu, Janairu

  • Dattawa​—⁠Ku Ci-gaba da Yin Koyi da Manzo Bulus, Maris

  • Gargaɗin da Kake Bayarwa Yana Ƙarfafa Mutane? Fabrairu

  • Hikima Tana Kira da Babban Murya, Oktoba

  • Iyaye, Ku Koya wa Yaranku Su Ƙaunaci Jehobah, Mayu

  • Jehobah Mai Gafartawa Ne da Babu Kamar Sa, Yuni

  • Jehobah Yana Lura da Mutanensa, Agusta

  • Jehobah Yana Yi ma Waɗanda Suke Gafarta wa Mutane Albarka, Yuni

  • Ka Bi Misalin Yesu ta Wajen Taimaka wa Mutane, Fabrairu

  • Ka Ci Gaba da Ƙarfafa Begenka, Oktoba

  • Kada Ka Bar Kome Ya Raba Ka da Jehobah, Nuwamba

  • Kada Ka Yi Wasa da Gatan da Kake da Shi na Yin Addu’a, Yuli

  • Ka Ga Abin da Zakariya Ya Gani Kuwa? Maris

  • Ka Goyi Bayan Shugabanmu Yesu, Yuli

  • ‘Ka Kasa Kunne Ka Ji Kalmomin Masu Hikima,’ Fabrairu

  • Kana Yarda da Matakan da Jehobah Yake Ɗaukawa? Fabrairu

  • Ka Nuna Cewa Kai Amintacce Ne, Satumba

  • Ka Taimaka ma Wasu Su Iya Jimre Matsaloli, Disamba

  • “Ka Zama Abin Koyi . . . Cikin Magana,” Afrilu

  • Ka Zama Mai Hikima Idan Aka Jarraba Amincinka, Nuwamba

  • Ku Ci Gaba da “Bin Gaskiya,” Agusta

  • Ku Ci-gaba da Saka ‘Sabon Hali’ Bayan Kun Yi Baftisma, Maris

  • Ku Yi Amfani da Lokacinku da Kyau, Janairu

  • “Ku Yi Ta Gina Juna,” Agusta

  • “Masu Albarka ne Masu Bin Hanyar Gaskiya” ta Jehobah, Oktoba

  • Masu Neman Sanin Jehobah Ba Za Su Rasa Abu Mai Kyau Ba, Janairu

  • Matasa Ku Ci Gaba da Manyanta Bayan Kun Yi Baftisma, Agusta

  • Me Ya Sa Muke Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu? Janairu

  • ‘Sa Mutane Su Juya Zuwa Rayuwar Adalci,’ Satumba

  • “Sa Zuciya ga Yahweh,” Yuni

  • Shawarar da Za Ta Taimaka Mana a Kullum, Mayu

  • Wane Darasi Ne Za Mu Iya Koya Daga Ƙanen Yesu? Janairu

  • Yadda Jehobah Yake Taimaka Mana Mu Jimre da Farin Ciki, Nuwamba

  • Yadda Jehobah Yake Taimaka Mana Mu Yi Nasara a Hidimarmu, Nuwamba

  • Yadda Ƙauna Take Taimaka Mana Mu Shawo Kan Tsoro, Yuni

  • Yadda Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Shafe Ka a Yau, Mayu

  • Yadda Za Mu Iya Kafa da Kuma Cim ma Maƙasudai a Hidimarmu, Afrilu

  • Yesu Kristi Ya Soma Mulki! Yuli

  • Yin Ibada ta Gaskiya Za Ta Sa Ka Daɗa Yin Farin Ciki, Maris

  • Za Ka Iya Samun Kwanciyar Hankali a Kwanakin Masifa, Disamba

  • Za Ka Iya Yin Farin Ciki na Ƙwarai, Oktoba

  • “Za Ka Kasance Tare da Ni a Aljanna,” Disamba

  • Za Ku Iya “Kawar da Halinku na Dā,” Maris

  • Za Ku Iya Yarda da ’Yan’uwanku, Satumba

  • Za Mu Iya Yin Rayuwa Har Abada, Disamba

TARIHI

  • Na Bar Jehobah Ya Yi Mini Ja-goranci (K. Eaton), Yuli

  • Na Ji Daɗin Koya da Kuma Koyar da Wasu Game da Jehobah (L. Weaver, Jr.), Satumba

  • Na Sami Abin da Ya Fi Aikin Likita Daraja (R. Ruhlmann), Fabrairu

  • “Na Shirya Zan Yi ma Jehobah Hidima” (D. van Marl), Nuwamba

HASUMIYAR TSARO NA WA’AZI

  • Yadda Za A Magance Ƙiyayya, Na 1