HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2024
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3 ga Fabrairu–2 ga Maris, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 48
Me Muka Koya Daga Yadda Yesu Ya Ciyar da Mutane da Burodi?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 3-9 ga Fabrairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 49
Me Za Ka Yi don Ka Sami Rai na har Abada?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 10-16 ga Fabrairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 50
Iyaye, Ku Taimaki Yaranku Su Kara Ba da Gaskiya
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 17-23 ga Fabrairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 51
Jehobah Yana Ganin Kukan da Kake Yi Kuma Ya Damu da Kai
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 24 ga Fabrairu–2 ga Maris, 2025.
TARIHI
Ban Taba Daina Koyan Abubuwa Ba
Joel Adams ya fadi abin da ya taimaka masa ya jimre a hidimarsa ga Jehobah. Yanzu ya yi fiye da shekaru 80 yana hakan da farin ciki.
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Su waye ne “malaꞌikun da aka zaɓa” da aka ambata a 1 Timoti 5: 21?
Ka Tuna?
Ka ji dadin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro da aka fitar a shekarar nan? Ka ga ko za ka iya tuna waɗannan abubuwa.
Idan Mai Aminci Ya Yi Alkawari, Yana Cika Shi
Mene ne labarin Jephthah da ꞌyarsa ya koya mana?