HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Fabrairu 2025

Wannan fitowar tana ɗauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 14 ga Afrilu–4 ga Mayu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 6

Muna Godiya don Jehobah Yana Gafarta Mana

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 14-20 ga Afrilu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 7

Yadda Muke Amfana Idan Jehobah Ya Gafarta Mana

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 21-27 ga Afrilu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 8

Me Za Ka Yi don Ka Zama Mai Gafartawa Kamar Jehobah?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 28 ga Afrilu–4 ga Mayu, 2025.

TARIHI

“Ban Taɓa Kasancewa Ni Kaɗai Ba”

Ka ga abin da ya sa Angelito Balboa ya tabbata cewa Jehobah ya kasance tare da shi a lokacin da yake fama da matsaloli.

Kada Ka Zama Mai Son Kai Kamar Mutane da Yawa a Yau

Mutane da yawa a yau suna ganin sun fi kowa muhimmanci. Hakan yana sa su ga kamar sun cancanci a ba su gata, da daraja, da kuma kulawa fiye da sauran mutane. Ka yi laꞌakari da wasu ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu guji irin tunanin nan.

Yadda Za Ka Zama Aboki na Ƙwarai

Littafi Mai Tsarki ya nuna amfanin abokan kirki a lokacin da muka fama da matsaloli.

Tambaya Mai Sauƙi da Za Ka Iya Yi

Za ka iya soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane da yawa ta wajen yi mu su tambaya mai sauƙi.

Ka Kasance da Ƙarfin Zuciya ko da Ana Tsananta Maka

Waɗanne darussa ne za mu iya koya daga yadda annabi Irmiya da Ebedmelek suka kasance da ƙarfin zuciya?