HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Janairu 2025

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3 ga Maris–​6 ga Afrilu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 1

Mu Daukaka Jehobah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 3-9 ga Maris, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 2

Maza, Ku Girmama Matanku

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 10-16 ga Maris, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 3

Ka Tsai da Shawarwari da Ke Faranta wa Jehobah Rai

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 17-23 ga Maris, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 4

Mene ne Fansar Yesu Ta Nuna Mana?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 24-30 ga Maris, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 5

Yadda Muke Amfana Daga Ƙaunar da Jehobah Ya Nuna Mana

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 31 ga Maris–​6 ga Afrilu, 2025.

Yin Zane Zai Taimake Ka Ka Tuna da Darasin

Idan muna nazari kuma mun yi tunani a kan yadda abin ya faru, ko yadda yake a zahiri, za mu yi saurin tuna darasin.