HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Nuwamba 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 6 ga Janairu–​2 ga Fabrairu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 44

Yadda Za Ka Jimre Rashin Adalci

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 6-12 ga Janairu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 45

Shawara ta Karshe da Maza Masu Aminci Suka Bayar

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 13-19 ga Janairu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 46

ꞌYanꞌuwa Maza​—⁠Kuna Kokari don Ku Zama Bayi Masu Hidima?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 20-26 ga Janairu, 2025.

TALIFIN NAZARI NA 47

ꞌYanꞌuwa Maza​—⁠Kuna Kokari don Ku Zama Dattawa?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 27 ga Janairu–2 ga Fabrairu, 2025.

TARIHI

Jehobah Ya Ba Mu Karfin Jimrewa a Lokacin Yaki da Lokacin da Ba A Yaki

Paul da Anne Crudass sun ba da labarin yadda Jehobah ya ba su karfin jimrewa a lokacin yaƙi dai sauransu.

Abin da Zai Taimaka Mana Mu Yi Nazari Kowane Mako

Shawarwari hudu da za su taimaka mana mu ji dadin yin nazari, kuma mu yi shi kowane mako.

Ka Nemi Wuri Mai Kyau don Yin Nazari

Abubuwa uku da za su taimaka maka ka mai da hankali ga abin da kake nazarinsa.