HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2023
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 11 ga Disamba, 2023–7 ga Janairu, 2024.
1923—Shekaru Dari da Suka Shige
A 1923, Daliban Littafi Mai Tsarki sun canja yadda suke taronsu da kuma waꞌazi. Hakan ya sa sun kara zama da hadin kai.
TALIFIN NAZARI NA 42
Kana “Son Yin Biyayya”?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Disamba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 43
“Zai Karfafa Ka”
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 18-24 ga Disamba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 44
Ka Kara Fahimtar Kalmar Allah
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25-31 ga Disamba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 45
Kar Ka Yi Wasa da Gatan Bauta wa Jehobah a Haikalinsa na Alama
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 1-7 ga Janairu, 2024.