HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Disamba, 2024–​5 ga Janairu, 2025.

1924—Shekaru Dari da Suka Shige

A shekara ta 1924, Daliban Littafi Mai Tsarki sun yi waꞌazi da kwazo kuma a sabbin hanyoyi.

TALIFIN NAZARI NA 40

Jehobah “Yakan Warkar da Masu Fid da Zuciya”

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Disamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 41

Darussa Daga Kwanaki 40 na Ƙarshe da Yesu Ya Yi a Duniya

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Disamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 42

Mu Yi Godiya don Mazan da Aka Ba Mu Kyauta

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 23-29 ga Disamba, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 43

Ta Yaya Za Ka Kau da Shakka?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Disamba, 2024–​5 ga Janairu, 2025.

Ka Sani?

Me ya nuna cewa yin waka yana da muhimmanci a kasar Israꞌila a dā?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Yaya tsayin zauren de ke gaban haikalin da Sulemanu ya gina?

Ka Tuna da Muhimman Darussan

Ka taɓa yin nazari amma da ka gama, sai ka kasa tuna ainihin abin da ka yi nazarinsa? Me zai taimaka?