HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2023
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 11 ga Satumba–8 ga Oktoba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 29
Yadda Za Ka Yi Shiri don Kunci Mai Girma
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Satumba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 30
Bari Kaunarka Ta Ci Gaba da Karuwa
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 18-24 ga Satumba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA 31
“Ku Tsaya Daram, Ku Kafu”
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25 ga Satumba–1 ga Oktoba, 2023.
TALIFIN NAZARI NA
Ku Zama Masu Sanin Yakamata Kamar Jehobah
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 2-8 ga Oktoba, 2023.
Ka Sani?
Bulo da aka tono a Babila ta dā da kuma yadda aka yi su sun nuna cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa gaskiya ne.