Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

Ta yaya za ka san abin da ya dace da wanda bai dace ba? Mutane da yawa suna bin raꞌayinsu da kuma abin da suka yi imani cewa zai taimaka musu. Wasu kuma sukan tsai da shawara bisa ga raꞌayin mutane. Kai kuma fa, haka kake yi ko aꞌa? Mene ne zai taimaka maka ka yanke shawarwari masu kyau da za su amfane ka da kuma iyalinka?