Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2015
Kwanan watan da talifin ya fito
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
JEHOBAH
LITTAFI MAI TSARKI
LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA
RAYUWA TA KIRISTA
SHAIDUN JEHOBAH
TALIFOFIN NAZARI
Abubuwan da Mulkin Allah Ya Cim ma a Cikin Shekara Ɗari! 11/15
Jehobah ne Yake Ja-gorar Aikin Koyarwa da Muke Yi a Dukan Duniya, 2/15
Kana Ganin Yadda Allah Yake Amfani da Ikonsa a Madadinka Kuwa? 10/15
Ka Riƙa Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada, 10/15
Ka Yi Koyi da Wanda Ya Yi Mana Alkawarin Rai na Har Abada, 5/15
TARIHI
Abin da Tsara Bakwai na Iyalinmu Suka Gāda (K. Williams), 7/1
Albarka a Lokacin Zaman Lafiya da Lokacin Wahala (T. R. Nsomba), 4/15
Mun Gano Wata Sana’a Mai Albarka Sosai (David da Gwen Cartwright), 3/15
Na Kyautata Dangantakata da Allah da Kuma Mahaifiyata (M. Kumagai), 12/15
Ya Tsai da Shawara Mai Kyau Sa’ad da Yake Matashi (N. Dubovinsky), 10/15