Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah​​—Ayyuka

Ka yi amfani da ayyukan da ke cikin jerin talifofin nan na Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah, kuma ku tattauna darussan da ke ciki tare da yaranku.

Habila

Mene ne za ka iya koya daga aminin Jehobah Habila?

Irmiya

Mene ne za ka iya koya daga aminin Jehobah Irmiya?

Hananiya da Mishayel da kuma Azariya

Wadanne darussa za ka koya daga aminan Jehobah, wato Hananiya da Mishayel da kuma Azariya?

Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.