Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KU KOYI DARUSSA DAGA AMINAN JEHOBAH

Habila

Habila

Ka buga wannan takardar don ka koyi darussa daga aminin Jehobah, wato Habila.

Iyaye, ku karanta da kuma tattauna Farawa 4:​2-5 da Ibraniyawa 11:4 tare da yaranku.

Ku saukar kuma ku buga ayyukan nan.

Ku yayyanka harufan da ke shafin farko kuma ku bi umurnin da aka ba ku don ku harhaɗa su ta yin amfani da shafi na biyu. Yayin da kuke yin hakan, ku amsa tambayoyin da ke bidiyon. Idan ka saba yin wadannan ayyukan, za ka iya harhada su wuri daya su zama kamar littafi.