Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KU KOYI DARUSSA DAGA AMINAN JEHOBAH

Hananiya da Mishayel da kuma Azariya

Hananiya da Mishayel da kuma Azariya

Ka buga wannan takardar don ka koyi darussa daga aminan Jehobah, wato Hananiya da Mishayel da kuma Azariya.

Iyaye, ku karanta da kuma tattauna Daniyel 1:​3-7 da wasu nassosi masu muhimmanci da ke sura ta 3 tare da yaranku.

Ku saukar kuma ku buga ayyukan nan.

Ku yayyanka harufan da ke shafin farko kuma ku bi umurnin da aka ba ku don ku harhaɗa su ta yin amfani da shafi na biyu. Yayin da kuke yin hakan, ku amsa tambayoyin da ke bidiyon.