Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KU KOYI DARUSSA DAGA AMINAN JEHOBAH

Irmiya

Irmiya

Ka buga wannan takardar don ka koyi darussa daga aminin Jehobah, wato Irmiya.

Iyaye, ku karanta da kuma tattauna Irmiya 1:​6-8 tare da yaranku.

Ku saukar kuma ku buga ayyukan nan.

Ku yayyanka harufan da ke shafin farko kuma ku bi umurnin da aka ba ku don ku harhada su ta yin amfani da shafi na biyu. Yayin da kuke yin hakan, ku amsa tambayoyin da ke bidiyon. Idan ka saba yin irin wadannan ayyukan, za ka iya harhada su a wuri daya ya zama kamar littafi.