Ka Kalle Ni
Ka saukar:
1. Ka—yi la’akari.
Ka riƙa hira.
Kada ka riƙa kallon wayarka
Akwai abokai da suka fi
Na intane kirki.
Akwai abubuwan da muke jira.
Ba za ka gane su ba sam sai ka mai da hankali.
In ka gane, yi abokan ƙwarai.
(AMSHI)
Kalle ni.
Gan abin
Sha’awa.
Ga ’yan’uwa a faɗin duniya.
Kalle ni.
Ka sani
Da cewa?
Kana ciki. Aje wayar ka kalle
2. Ka—Yi la’aƙari
Da ’yan’uwanka.
Kar waya ta janye hankalinka.
Za ka iya yin abokai,
Masu ƙaunar Allah,
Da za su kasance tare da kai. Amma—
Ba za ka gane su ba sam sai ka mai da hankali.
In ka gane, yi abokan kirki.
(AMSHI)
Kalle ni.
Gan abin
Sha’awa.
Ga ’yan’uwa a faɗin duniya.
Kalle ni.
Ka sani
Da cewa?
Kana ciki.
Na 3
Aje wayar ka kalle ni.
Na 4
Kar ka amince da kome.
Wasu gaskiya ne wasu kuma ƙarya.
A wurin akwai mugaye.
Me zai hana ka dawowa, ka yi, hira da ’yan’uwanka?
5. Ka—Aje wayarka
Don In ba haka ba,
Za ka rasa manyan abubuwa.
Gan, ji, ka taɓa fa.
Abin da muke so
Yana nan tun ɗazu. Kana bukatar ka
Gane cewa wayar ba ta kai abokanka ba.
Tuna cewa, kana da aminai.
(AMSHI)
Kalle ni.
Gan abin
Sha’awa.
Ga ’yan’uwa a faɗin duniya.
Kalle ni.
Ka sani
Da cewa?
Kana ciki. Aje wayar ka kalle ni.
Gan abin
Sha’awa.
Ga ’yan’uwa a faɗin duniya.
Kalle ni.
Ka sani
Da cewa?
Kana ciki. Aje wayar ka kalle ni.