Kauna ta Kirista
Ka Saukar:
1. Akwai ’yan’uwa, duk inda kuka je.
Domin Shaidun Jehobah, suna a ko ta ina.
Suna kauna.
Muna kauna,
Kaunar ’yan’uwa.
Muna kauna
2. ’Yan’uwanmu a fadin duniya
Na biyayya ga Jehobah da Yesu
Don a rika—
Nuna kauna,
Kaunar ’yan’uwa.
Muna kauna.
(AMSHI)
Allah na taimakon kowa—
Ba ya son kai sam.
3. Ko a cikin kauye ko duwatsu,
Ko a birni, ko’ina a duk duniya,
Dukanmu ne.
Dukanmu muna kaunar juna.
Muna kauna.
(AMSHI)
Allah na taimakon kowa—
Ba ya son kai sam.
(KAFIN AMSHI)
Duniyar nan, abin tsoro—
Ba gaskiya, sai yin sharri.
Muna godiya domin mun san
Allah mai rai da ’yan’uwa!
4. Yesu, ya ce mu kaunaci juna.
Mutane da yawa, a duniya, suna
Nuna kauna—
Kuma kai ma kana cikinsu.
Muna kauna.
Muna kauna.