Na Ba Jehobah Rayuwata
Ka Saukar:
1. Da dare in ba kowa
Nakan kalli taurari
In tuna da kai da ayyukanka
Sai in rika murna
2. Zan ba ka rayuwata,
Kai za ka min ja-gora.
Kuma za ka ga, tabbacin cewa zan
Kasance da aminci.
(AMSHI)
Begena ya canja
Rayuwata
Yana sa in jimre
Don Yesu ya mutu
Saboda ni,
Zan bauta ma Allah;
Zan bauta ma Allah.
3. Idan rana ta fito,
Tana sa in ji dumi,
Kana yi mana albarka sosai
Shi ya sa muke murna!
(AMSHI)
Begena ya canja
Rayuwata
Yana sa in jimre
Don Yesu ya mutu
Saboda ni,
Zan bauta ma Allah;
Zan bauta ma Allah.
(AMSHI)
Begena ya canja
Rayuwata
Yana sa in jimre
Don Yesu ya mutu
Saboda ni,
Zan bauta ma Allah;
Zan bauta ma Allah.