Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Tours Resumed: In many countries, we resumed tours of our branch offices on June 1, 2023. For details, contact the branch you would like to tour. Please do not visit if you test positive for COVID-19, display cold or flu-like symptoms, or have recently been exposed to someone who tested positive for COVID-19.

Haiti

Santo 20, No. 9

Route de Croix-des-Bouquets

PORT-AU-PRINCE

HAITI

+509 2813-1560

+509 2813-1561

+509 2813-1562

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Creole na Haiti. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi fiye da 200 na Haiti.

Sauko da littafin zagawa.