Koma ka ga abin da ke ciki

Soma Taɓin Wasan Kwaikwayo Daga Littafi Mai Tsarki: Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 1​—Hasken Gaske a Duniya

Soma Taɓin Wasan Kwaikwayo Daga Littafi Mai Tsarki: Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 1​—Hasken Gaske a Duniya

Jehobah ya nuna yadda zai ceci mutane. An gaya wa tsohon nan Zakariya da matarsa Alisabatu cewa za su haifi annabi. Yusuf da Maryamu kuma za su yi renon Almasihu kuma za su kāre shi don kada a kashe shi.