Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Na Ba Jehobah Rayuwata

Na Ba Jehobah Rayuwata

Ka Saukar:

  1. 1. Da dare in ba kowa

    Nakan kalli taurari

    In tuna da kai da ayyukanka

    Sai in rika murna

  2. 2. Zan ba ka rayuwata,

    Kai za ka min ja-gora.

    Kuma za ka ga, tabbacin cewa zan

    Kasance da aminci.

    (AMSHI)

    Begena ya canja

    Rayuwata

    Yana sa in jimre

    Don Yesu ya mutu

    Saboda ni,

    Zan bauta ma Allah;

    Zan bauta ma Allah.

  3. 3. Idan rana ta fito,

    Tana sa in ji dumi,

    Kana yi mana albarka sosai

    Shi ya sa muke murna!

    (AMSHI)

    Begena ya canja

    Rayuwata

    Yana sa in jimre

    Don Yesu ya mutu

    Saboda ni,

    Zan bauta ma Allah;

    Zan bauta ma Allah.

    (AMSHI)

    Begena ya canja

    Rayuwata

    Yana sa in jimre

    Don Yesu ya mutu

    Saboda ni,

    Zan bauta ma Allah;

    Zan bauta ma Allah.